Duration 7:17

YADDA ZAKA LALATA SIHIRIN KOWANE IRI,MAITA,HASSADA MAKARU.ZAKA YI AMFANI DA HABBATUS-SAUDA.

974 watched
0
37
Published 7 May 2023

ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH. A cikin wannan video mun kawo bayanin yadda zaka ɓata Sihiri tah hanyar amfani da man habbatus-Sauda da kuma ayoyin Alkur'ani mai girma. shiga wannan link ɗin domin samun addu'ar a rubuce 👇👇👇 https://www.alkausarteam.com.ng/2023/05/maganin-ata-sihiri-da-makaru-da-jifa.html?m=1 🌹🌹🌹 Danna wannan link ɗin domin shiga group ɗinmu telegram👇 https://t.me/+ kHlDrDJBBaJjMmU0

Category

Show more

Comments - 4